IQNA

An fara gudanar da baje kolin tufafin muslucni da na Iraniyawa karo na 8 mai tajken FAJR, yana ci gaba da gudana a birnin Tehran, da nufin kara bayyana matsayin tufafin muslucni ga sauran al'ummomin duniya.