IQNA

Masallacin Sahebol Amr daya ne daga cikin masallatan tarihi a lardin Tabriz. Sarki Shah Tahmaseb ne ya gina shia lokacinsa, bayan da wasu daga cikin mutanen dauklar Usmaniya suka shigo cikin kasar Iran. Amma a lokacin daular Safavi an kara gyara gininsa da adonsa.