IQNA

Madatsar ruwa ta Marun tana tazarar kili mita 15 ne daga koramar Marun a gundumar Bahbahan a cikin lardin Khozestan. Wannan madatsar ruwa tana bayar da damar yin noman rani da kuma samar da karfin wutar lantarki.