IQNA

Kandvan daya ne daga cikin kauyuka masu jawo hankula masu yawon bude ido a Azarbaijan. Wanann kauye yana karkashin gundumar Isku da ke yankin, wanda ke da tarihin dubban shekaru. Babban abin da yankin yafi shahara da shi dai shi ne samar da zumuwa.