IQNA

Ana gudanar da taron baje kolin kur'ani mai tsarki karo na 27 nea masallcin marigayi Imam Khomenei (R) tun daga ranar 4 ga Mayu a birnin Tehran. Wannan baje koli zai ci gaba har zuwa 25 ga watan Mayu kamar yadda aka saba. Kamfanin dillancin labaran IQNA ya duba wasu bangarori na baje kolin.