IQNA

A jiya ne Juma'a 31 Mayu aka gudanar da jerin gwanon ranar Quds, inda aka fara jerin gwanon tun daga safe har zuwa lokacin Juma'a.