IQNA

Ma'ikatar kula da al'adu ta shirya wani taron dalibai domin nishadi da wasan kankara a ranar 21 ga watan Yuni, domin yin bankawana da yanayin damina.