IQNA

Wurin aikin kera kofofin haramin liammai biyu Kazimain (AS) ya fara aiki ne daga shekara ta 2011 a garin Mashhad, yanzu ayi amfani da kofofi 13 daga cikin 13 daka yi.
Haka nan kuma an yi amfani da fasaha ta zamani wajen yin wadanann kofofi, inda kwararrun kan aikin kafinta masu kwarewa awannan aiki ne su 40 ne suke gudanar da shi. yanzu haka an riga an sanya wasu daga cikin kofofin, yayin da sauran kuma za su isa da zaran an kammala aikinsu zuwa, inda za a saka sua  kofofin Haramain Kazimai (AS).