IQNA

Ginin wurin tarihi na Abgineh yana da alaka ne ta tarihi da lokacin mulkin Qajar, kuma yana cikin Tehran ne a titin Si Tir. wanann wuri a ranar 7 ga watan Ordibehesht ya shiga cikin wuraren tarihi na Iran da lamba 2014. Abgineh wurin tarihi na aka gina da fasaha ta musamman.