IQNA

Bayan Shekaru biyu da kawo karshen 'yan ta'addan Daesh a birnin Mousel na Iraki, har yanzu kimanin mutane dubu 300 ba su da gidaje.