IQNA

An kammala shirin bayar da horo kan kur'ani a hubbaren Abbas, tare da halartar daliba dubu 22 a jiya Juma'a 26 July daga sassan kasar Iraki a birnin Karbala.