IQNA

Bangaren yanar gizo, masana suna cewa bisa rahoton mjalaisar dinkin duniya, kimanin musulmi miliyan 1 da ke rayuwav a yankin Siyan Kiyang wadanda mafi yawansu yan kabilar Igor ne suna cikin mawuyacin halai, kuma ana raba su da 'yayansu, kamar yadda ake rufe makarantansu.