IQNA

Khair Nisa wata yarinya ce yar kasar Malaysia wadda ta kware a bangaren wajen sarrafa kwallo da wasa da ita ta hanyoyi daban-daban, inda ta ce saka hijabi ba ya takura ta.