IQNA

Wasu daga cikin matan Izidawa suna kokawa kan yadda 'yan ta'addan Daesh suka ci mutuncinsu suka mayar da su tamkar bayi.