IQNA

Idin babbar sallah rana ce ta gudanar da bukuwa ga dukkanin musulmin duniya, ana gudanar bukukuwan farin ciki daga ranar farko zuwa rana ta hudu, tare da saka sabbin kaya , da yin ibada da ziyarar 'yan uwa da dangi.