IQNA

Watan Mehr a cikin kalandar Iran ya yi daidai ranar yawon bude ido ta duniya. Kasantuwar Iran tana da yanayi hudu na shekara, wannan yana jawo mata masu yawon bude ido daga duniya. Kamfanin dillancin labaran IQNA ya duba musuku wasu daga cikin hotunan.