IQNA

Masallacin Huwasi a garin Linshia a lardin Gansu a arewacin China an gina sama da shekaru 500
Aikin ginin masallacin ya gudana a karni na 15 Miladiyya, wanda ya yi kama da ginin wuraren ibada na buda. Wannan masallaci ya taba rushewa sakamakon gobara a 1920, an sake gina shi shekarar 1941.