IQNA

An bude masallacin farko da aka gina shi bisa tsari na kare yanayin dabi'a a nahiyar turai a birnin Cambridge, mai tazarar kilo mita 80 daga London. Taron ya samu halartar shugabannin addini da 'yan siyasa daga kasashen duniya.