IQNA

Bangaren kasa da kasa, wurin ajiye kayan tarihi a garin Quniyeh a titin da ke bayan hubbaren maulana. An saka kayan baje koli tarihin wannan babban mutum da ya yi rubutun wakoki na ifani da sanin ubangiji.