IQNA

A daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar lokacin rasuwar Fatimah Zahra (SA) ana gudanar da wani shiri na nuna halin da Bani Hashem suka kasance, wanda ke gudana a birnin Qom.