IQNA

A daidai lokacin da aka fara bukukuwan cikar shekaru 41 na samun nasarar juyin muslunci a Iran, a yau jagoran juyin ya ziyarci hubbaren marigayi Imam, inda ya yi salla kuma ya yi karatun kur'ani mai tsarki.