IQNA

23:00 - February 08, 2020
Lambar Labari: 3484498
Musulmin kasar Slovenia sun gudanar ad sallar Juma'a ta farkoa masallacin da suka gina a babban birnin kasar.

Kamfanin dilalncin labaran IQNA, ajiya msuulmin kasar Slovenia sun gudanar da sallar juma'a ta farkoa  tarihin kasar a babban birnin kasar, tare da halartar daruruwan msuulmi.

Tun da jimawa ne aka gina masallacin, amma masu tsatsauran ra'ayin kin msuulmia  kasar suka hana a bude shi.

Wanann masallacin dai a halin yanzu an bude shi kuma za a ci gaba da gudanar da salloli biyar na kowace rana da kuma sallar juma'a, kamar yadda masallacin zai iya daukar masallata 1400  a cikinsa.

https://iqna.ir/fa/news/3877232

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، musulmi ، kasar ، Slovenia ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: