IQNA

masallacin Ubidiah a birnin Kuala Cangar a cikin lardin Prak a Malaysia, yana a matsayin daya daga cikin masallatai mafi kyau a kasar.
An fara ginin wannan masallaci ne a shekara ta 1913, an kammala a 1917. masallacin Ubidiah yana tulluwa guda da kuma hasumiyoyi hudu, an kuma sake gyara shi a 2003.