IQNA

Zanga-Zanga A Birnin New Delhi A daidai Lokacin Ziyarar Tarump

Gagarumar zanga-zanga a a klasar India a daidai lokacin da Trump ke ziyara a kasar, inda jama'a suke nuna rashin amincewa da matakan nuna wariya ga musulmi.