IQNA

A cikin ‘yan kawanaki da suka gabata, wasu Indiyawa masu tsatsauran ra’ayin kin muslunci da suka hada hard a jami’an ‘yan sanda na kasar ta India, suka kashe musulmi 43, tare da kone masallatai da gidaje da wuraren kasuwanci na mabiya addinin muslinci a kasar.