IQNA

Cutar Corona ahalin yanzu ta saka mafi yawan kasashen duniya cikin halin dardar. Saka abin kulle fuska da daina gasa da hannu na daga cikin hanyoyi kare kai daga kamuwa da ita. Kowadanne mutanen kasashe suna da nasu salon wajen saka abin rufe fuska.