IQNA

Tun daga lokacin da cutar corona ta zama cutar da take yin barazana ga al’ummomin duniya, a ko’ina mutane suna sanya abubuwa daban-daban domin rufe fusakunsu.