IQNA

Ya zo cikin kur’ani aya ta 95 cikin surat An’am cewa: Shi ne Allah wanda yake fito da iri, shi ne wanda ya raya kasa da tsirrai masu rai.