IQNA

23:55 - March 29, 2020
Lambar Labari: 3484667
Tehran (IQNA) duk da barazanazar corona da ta kashe mutane 87 a Indonesia an gudanar da sallar Juma’a.

Tashar euro news ta bayar da rahoton cewa, a wannan makon duk da barazanazar corona da ta kashe mutane 87 a kasar Indonesia an gudanar da sallar Juma’a a birane daban-daban na kasar.

Bayanin ya ce an gargadi mutane a wasu yankunan kasar ad su kauracewa duk wani abu na taro da hakan ya hada da sallolin jam’i da kuma Juma.

Amma duk da haka mutane da dama suna ganin cewa cutar bata kai yadda za a hana gudanar da ayyukan ibada irin wannan ba.

3887906

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Indonesia ، ، ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: