IQNA

Ranar 4 ga Sha'aban ranar haihuwar Abul Fadhl Abbas (AS) ce.
Wannan mutum mai girman matsayi ya yi abin da tarihi ba zai taba mantawa da shi ba a Karbala a ranar Ashura.