Bayar Da Kyautuka Ga Yaran Falastinawa A Kwanakin Corona
A daidai lokacin da yara suke zaune a gida a yankin Falastinawa ba tare da zuwa makaranta ko halartar ajujuwa ba, wasu daga cikin yaran Falastinawa suna gudanar da ayyukan sa kai wajen raba kayan karatu ga takwarorinsu yara a sansanib Der Balah, wanda yake kudancin zirin Gaza, domin faranta ran sauran yara 'yan uwansu.