IQNA

Yadda Aka Fara Azumi A Kasashe Daban-Daban Na Duniya

A shekarar bana an fara gudanar da zumi a kasashen musulmi na duniya a cikin wani mawuyacin hali saboda cutar corona. Reuters ya nuna hotuna da ke nuni da yadda wannan karon yanayin musulmi ya sha banban da sauran lokutan Ramadan.