IQNA

Fatima wadda ta shahara da Ma'asumah (SA) diyar Imam Kazem (AS) kuma 'yar uwar Imam Ridha (AS) ce. A lokacin da take kan hanyarta ta zuwa ganin Imam Ridha (AS) ne ta zo Iran, kuma ta yi rashin lafiya ta rasu.