IQNA

Yanayin azumin shekarar bana ya zo ma musulmi da annobar corona, amma duk da hakan musulmi a kasashen duniya daban-daban suna gudanar da lamurransu na ibada ta hanyoyi na kiyaye lafiyarsu.