IQNA

Musulmin duniya za su kammala azuminsu na wannan shekara a cikin wani yanayi da ba saba ganin irinsa ba, na killacewa da takaita zirga-zirga da sauran abubuwan da suka saba yi a cikinsa.