IQNA

23:33 - May 22, 2020
Lambar Labari: 3484826
Tehran (IQNA) a sassa daba-daban na duniya masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu.

A daidai lokacin da ake gudanar da tarukan ranar Quds a sassa daba-daban na duniya, masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu da kuma kare hakkokinsu da aka haramta musu a kasarsu.

 

3900351

 

Abubuwan Da Ya Shafa: al’ummar Falastinu ، kare hakkokinsu ، masana ، taruka ، haramta ، ranar quds
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: