IQNA

Zanga-Zanga A Ko'ina Cikin Fadin kasar Amurka

Sakamakon kisan bakar fata George Floyd da wani dan sanda farar fata ya yi a garin Minneapolis da ke jihar Minnesota, hakan ya jawo fushin jama a kasar baki daya tare da nuna rashin amincewa da wariyar da ake nuna wa bakaken fata.