IQNA

Corona Ta Zama Dama A Wasu Bangarori

Bullar cutar corona kasashen duniya ya sanya lamurra da dama sun tsaya cak a duniya, a bangarori na tattalin arzki da kasuwanci da sufuri da kuma ilimi. To amma kuma hakan a lokaci guda ya zama wata babbar dama a wasu bangarorin, daga ciki har da kyautatar yanayin dabi'a, kasantuwar ayyuka dama sun tsaya a kamfanoni, an samu saukin cunkoso da kuma dumamayar yanayi, wanda yake yin babbar illa ga duniya. IQNA ta kawo wasu daga cikin hotuna na yanayin dabi'a a lokacin corona.

nature have been taken by IQNA’s photographers on the occasion of the World Environment Day.