IQNA

23:57 - June 12, 2020
Lambar Labari: 3484888
Tehran (IQNA) ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Iraki ta karyata jita-jitar kamuwar shagaban Hashd da corona.

Kamfanin dillancin labaran saumaria news ya bayar da rahoton cewa, ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Iraki ta fitar da sanarwa da ke karyata jita-jitar da ake yadawa kan kamuwar Falih Faisal Fahad Alfayyad da cutar corona.

Bayanin ma’aikatar kiwon lafaiyar ta kasa Iraki ya ce wannan suna na shugaban dakarun sa kai na al’ummar kasar Iraki da aka rubuta kan wani sakamakon gwajin corona da ke nuna ya kamu da cutar ba gaskiya ba ne, bilhasali ma wannan sakamakon gwajin na jabu ne.

A cikin wannan makon ne wasu suka yi ta yada hoton wani sakamakon gwajin corona da sunan Falih Fayyad, da ke nuni da cewa ya kamu da cutar.

 

3904374

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: