IQNA

Masallacin Sulhu Wurin haduwar Musulmin Kasar Chili

Masallacin Sulhu a birnin Sandiago na kasar Chili wanda sarkin kasar Malaysia ya bude shi a cikin shekara ta 1996, ya zama shi ne babban wurin haduwar musulmi a kasar Chili, kuma daya daga cikin wurare masu muhimmanci ga musulmi a kudancin Amurka.