IQNA

An Sake Bude Ajujuwan Kur’ani A Gaza

Tun kimanin watanni biyu da suka gabata aka rufe ajujuwan kur’ani a Gaza saboda Corona, amma ‎yanzu bayan daukar matakai an sake bude ajujuwan.‎