IQNA

Yahudawan Sahyuniya Sun Kai Hari Kan Masu Janaza'iza

Sojojin yahudwa sun kai farmaki kan masu gudanar da janazar Ibrahim Mustafa Abu ya'aqub da yahudawa suka kashe yankin yammacin kogin Jordan. Wannan matashi dan shekaru 29 ya yi shahada ne sakamakon harbi da bindiga ranar 9 ga Yuli.