IQNA

Tsohon faifan Bidiyo na Karatun Kur’ani Daga AbdulBasit Abdulsamad

17:37 - July 13, 2020
Lambar Labari: 3484980
Tehran (IQNA) an nuna wani tsohon faifan bidiyo na karatun kur’ani da Sheikh Abdulbasit Abdulsamad inda ya karanta aya ta 6 zuwa 8 a Surat Infitar.

Karatun kur’ani na  Sheikh Abdulbasit Abdulsamad inda ya karanta aya ta 6 zuwa 8 a Surat Infitar.

Yã kai mutum! Mẽ ya rũɗe ka game da Ubangijinka, Mai karamci (6)

 Wanda Ya halitta ka sa'an nan ya daidaitã ka, Ya kuma tsakaitã ka (7)

A cikin kõwace irin sũra Ya so Ya ginã ka a kanta (8)

3910079

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha