IQNA

Gasar hotuna ta Insight Astronomy tan adaga cikin irinta da ake gudanarwa duk shekara kan hotunan sararin samaniya da taurari da aka dauka, wadda cibiyar Greenwich a Burtaniya take daukar nauyinta.