IQNA

Mahajjata Sun Isa Birnin Makka Domin Shirin Fara Aikin Hajji

Tehran (IQNA) maniyyata sun isa birnin Makka domin shirin fara aikin hajji, duk da cewa yanayin na bana ya sha banban da sauran shekaru.

Saboda matsalar cutar corona wannan yasa an kayyade adadin mutanen da za su gudanar da aikin hajjin bana da bai wuce mutum 1000 ba, dukkaninsu daga cikin kasar ta Saudiyya 700 'yan waje da suke a cikin kasar.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: makka ، aikin hajji ، bana ، cikin ، saudiyya