IQNA

Tehran (IQNA) An gudanar da zaman taron matasa musulmi na kasa da kasa karo na 7, inda taron mayar da hankali kan batun yunkurin wasu daga cikin kasashen larabawa da suka mika kai ga gwamnatin yahudawan Isra’ila, tare da cin amaar al’ummar Falastinu da sauran larabawa.