IQNA

Tehran (IQNA) kasar Indonesia na da yanayi mai kyau da kan jan hankulan masu yawon bude ido daga kasashen duniya. A yankin Malang da ke cikin gundumar Jawa, akwai wani masallaci mai ban sha'awa mai suna Tiban, wanda masu yawon bue na ziyartar wurin.