IQNA - Islamabad ta sanar da cewa an kaiwa wasu masallatai biyu a kasar hari a harin da Indiya ta kai a daren jiya.
Lambar Labari: 3493214 Ranar Watsawa : 2025/05/07
IQNA - Babban Masallacin Al-Fajri ba wurin ibada kadai ba ne, har ma da shahararriyar wurin yawon bude ido na addini, tare da maziyartan da dama da ke zuwa don nuna sha'awar tsarin gine-ginen da kuma sanin yanayin ruhi na lumana.
Lambar Labari: 3493142 Ranar Watsawa : 2025/04/23
IQNA - A ranar Litinin 21 ga watan Oktoba, ministan al'adu, yawon shakatawa da kayayyakin tarihi na kasar Iraki ya bude wani baje koli na musamman na zane-zanen kur'ani da zane a birnin Bagadaza.
Lambar Labari: 3492079 Ranar Watsawa : 2024/10/23
IQNA - Wani faifan bidiyo da aka fitar na karatun kur’ani a wurin sayar da sandwich a dandalin Times dake birnin New York ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3492038 Ranar Watsawa : 2024/10/15
IQNA - Cibiyar raya al'adu ta babban masallacin Sheikh Zayed, masallaci na uku mafi girma a duniya, ta sanar da cewa, a farkon rabin shekarar bana, sama da mutane miliyan hudu da dubu 370 ne suka ziyarci wannan masallaci, kashi 81% daga cikinsu 'yan yawon bude ido ne.
Lambar Labari: 3491599 Ranar Watsawa : 2024/07/29
IQNA - Dangane da rahoton Global Muslim Tourism Index (GMTI) a cikin 2024, an amince da Thailand a matsayin wuri na uku mafi shahara ga musulmi masu yawon bude ido bayan Singapore da Hong Kong.
Lambar Labari: 3491461 Ranar Watsawa : 2024/07/05
Baje kolin gine-gine na Masjid al-Nabi na karbar mahajjata daga kasar Wahayi a kowace rana daga karfe 6:00 na safe zuwa 9:00 na dare daidai gwargwado da iliminsu.
Lambar Labari: 3489309 Ranar Watsawa : 2023/06/14
Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi (OIC) da kungiyoyi biyu masu fafutuka a fannin yawon bude ido sun zabi Malaysia a matsayin wuri mafi kyau ga musulmi a bara.
Lambar Labari: 3489239 Ranar Watsawa : 2023/06/01
Tehran (IQNA) Masallacin Habib Najar wanda shi ne masallaci mafi dadewa a yankin Anatoliya kuma ya samo asali ne tun farkon tarihin Musulunci, ya ruguje gaba daya a girgizar kasar da ta afku a makon jiya.
Lambar Labari: 3488648 Ranar Watsawa : 2023/02/12
Tehran IIQNA) Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Iraki ya nuna cewa galibin al'ummar kasar sun amince da ware kayyade kayyade kaso na kasafin kudin aikin hajjin Arbaeen Hosseini.
Lambar Labari: 3487927 Ranar Watsawa : 2022/09/29
Tehran (IQNA) Ibrahim Tash Demir, limamin kasar Turkiyya mai wa'azi a masallacin Isa Bey ya gabatar da ayyukan addinin musulunci cikin harsuna 25 ga masu yawon bude ido na yankin Seljuk da ke lardin Izmir na kasar Turkiyya.
Lambar Labari: 3487697 Ranar Watsawa : 2022/08/16
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Korea ta kudu na kokarin bunkasa harkokin yawon bude ido ga musulmi a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3486774 Ranar Watsawa : 2022/01/03
Tehran (IQNA) ana nuna fargaba matuka kan yiwuwar rushewar masallacin Cordoba na tarihi da ke kasar Spain.
Lambar Labari: 3486649 Ranar Watsawa : 2021/12/06
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Jordan na da wani gagarumin shiri na jan hankalin ‘yan Najeriya masu yawon bude ido .
Lambar Labari: 3486518 Ranar Watsawa : 2021/11/06
Tehran (IQNA) masallacin Sultan wuri ne na tarihi da ya shahara na musulmi a yankin Kampon Gelam a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3486265 Ranar Watsawa : 2021/09/02
Tehran (IQNA) Jordan ta ce ba za ta amince da duk wani sauyi wanda Isra’ila za ta gudanar a masallacin quds ba.
Lambar Labari: 3485399 Ranar Watsawa : 2020/11/25
Tehran (IQNA) kasar Indonesia na da yanayi mai kyau da kan jan hankulan masu yawon bude ido daga kasashen duniya. A yankin Malang da ke cikin gundumar Jawa, akwai wani masallaci mai ban sha'awa mai suna Tiban, wanda masu yawon bue na ziyartar wurin.
Lambar Labari: 3485361 Ranar Watsawa : 2020/11/12
Tehran (IQNA) kasar Koriya ta kudu tana kokarin ganin ta jawo hankulan musulmi domin zuwa bude ido a kasar.
Lambar Labari: 3485163 Ranar Watsawa : 2020/09/08
Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taro kan jawo hankulan musulmi zuwa yawon bude a Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3484154 Ranar Watsawa : 2019/10/14
Bangaren kasa da kasa, a karon mahukuntan kasar Masar sun bar masu yawon bude sun ziyarci makabartar da ta yi shekaru dubu 4.
Lambar Labari: 3482968 Ranar Watsawa : 2018/09/09