IQNA

22:30 - November 14, 2020
Lambar Labari: 3485365
Tehran (IQNA) an gudanar da sallar juma’a a haramin Makka mai alfarma.

Shafin yada labarai na Sadal Balad ya bayar da rahoton cewa, a jiya Juma’a an gudanar da sallar juma’a a masallacin haramin Makka mai alfarma, tare da daukar kwararn matakai na kiwon lafiya.

A yayin gudanar da hudubar juma’a an tarjamata zuwa harsuna daban-daban domin amfani masallata da suke wurin daga kasashe daban-daban.

Dalibai 80 daga jami’a sun halarci wurin domin yin hidima ga masallata da suka zo sallar juma’ a da kuma ziyara  a masallacin harami.

An dauki matakin dawo da sallar juma’a ne bayan tabbatar da cewa an dauki matakan kiyaye kamuwa daga cutar corona, da kuma yada ta a tsakanin masallata

 
برپایی نماز جمعه در مسجدالحرام + عکس
برپایی نماز جمعه در مسجدالحرام + عکس
برپایی نماز جمعه در مسجدالحرام + عکس

3935163

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: