iqna

IQNA

masallata
IQNA - Ziyarar wuraren binciken kayan tarihi na Lamu ba ta cika ba sai an ziyarci masallata nta da ke cikin mafi dadewa a Kenya, tun shekaru 600 da suka gabata.
Lambar Labari: 3490489    Ranar Watsawa : 2024/01/17

Conakry (IQNA) An sake bude masallacin Sarki Faisal wanda ake yi wa kallon daya daga cikin manya-manyan masallata i a Afirka bayan an sake gina shi tare da taimakon Saudiyya.
Lambar Labari: 3490334    Ranar Watsawa : 2023/12/19

Madina Sama da masu ziyara 5,800,000 da masu ibada ne suka ci gajiyar ayyuka daban-daban a masallacin Annabi a makon jiya.
Lambar Labari: 3490218    Ranar Watsawa : 2023/11/28

Tehran (IQNA) A jiya ne aka bude masallacin Zanjeli mai dimbin tarihi a birnin Ankara tare da halartar jami'an gwamnati da 'yan majalisar dokokin Turkiyya bayan kammala aikin gyare-gyare.
Lambar Labari: 3488344    Ranar Watsawa : 2022/12/16

Masallatai a duk fadin duniyar Musulunci suna da irin wannan gine-ginen gine-gine; Tun daga minaret, dome, baka na gine-ginen cikin gida zuwa kayan ado da aka kawata da ayoyin kur'ani da plastered na ruwa, manyan masallata i mafi girma a nahiyar Afirka suna bazuwa daidai wa daida a dukkan yankuna na wannan nahiyar kuma saboda wani gine-gine na musamman wanda ya hada da kayan gida kamar yumbu da bulo na Laka ne, an san su.
Lambar Labari: 3488142    Ranar Watsawa : 2022/11/08

Tehran (IQNA) A wata mai zuwa ne za a bude wani masallaci da aka yi amfani da fasahar gine-ginen masallacin "Sheikh Zayed" na Abu Dhabi a kasar Indonesia, wanda zai dauki mutane 10,000.
Lambar Labari: 3487990    Ranar Watsawa : 2022/10/11

Tehran (IQNA) 'yan ta'adda sun sace masu sallar Juma'a a jihar zamfara ta Najeriya.
Lambar Labari: 3487793    Ranar Watsawa : 2022/09/03

Tehran (IQNA) Falasdinawa 50,000 ne suka halarci sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa a yau 4 ga watan Satumba, duk kuwa da tsananin takurawar da gwamnatin sahyoniya ta yi.
Lambar Labari: 3487752    Ranar Watsawa : 2022/08/26

Tehran (IQNA) Dubun dubatar Falasdinawa ne suka gudanar da sallar tarawihi a yammacin jiya Asabar a daren na biyu na watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487120    Ranar Watsawa : 2022/04/03

Tehran (IQNA) kungiyar Taliban ta ce wadanda suke da hannu a harin ta'addancin da aka kai a masallacin Juma'a a Lardin Kunduz za su fuskanci hukunci mai tsanani.
Lambar Labari: 3486406    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) Akalla Falastinawa 24 ne suka yi shahada daga daren jiya Litinin zuwa safiyar yau Talata, a hare-haren da jiragen yakin Isra’ila suka kaddamar a kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485906    Ranar Watsawa : 2021/05/11

Tehran (IQNA) jami'an tsaron yahudawan Isra'ila sun kaddamar da mummunan farmaki a daren jiya a kan masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3485894    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) an bayar da izini ga masallata kan su yi salla a kan rufin masallacin ma’aiki (SAW) saboda yanayi na corona.
Lambar Labari: 3485515    Ranar Watsawa : 2021/01/01

Tehran (IQNA) an gudanar da sallar juma’a a haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485365    Ranar Watsawa : 2020/11/14

Tehran (IQNA) Jama’a suna ci gaba da zura domin ganin an bude masallaci na uku mafi girma a duniya a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3484981    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) da Asubahin yau ne aka bude Masallacin Manzon dake birnin Na Madina ga masallata , bayan kwashe watanni biyu a rufe saboda bullar cutar Annoba Korona.
Lambar Labari: 3484851    Ranar Watsawa : 2020/05/31

Tehran (IQNA) sojojin Isra’ila sun fada wa wasu Palasdinawa wadanda suke nufin shiga harabar masallacin Al-Aqsa don gudanar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3484831    Ranar Watsawa : 2020/05/24

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Ausralia sun cafke wani matashi dan asalin kasa bayan da yay i barazanar kawa musulmi hari.
Lambar Labari: 3483481    Ranar Watsawa : 2019/03/22

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da janazar musulmin da suka yi shahada a lokacin da wani dan ta'adda ya bude wutar bindiga a kansu a lokacin da suke salla a cikin masallacin birnin Quebec na kasar Canada.
Lambar Labari: 3481197    Ranar Watsawa : 2017/02/03

Bangaren kasa da kasa, Bayan shudewar 'yan kwanaki da kisan gillar da aka yi wa massalata a cikin masallacin Quebec a kasar canada, an sake bude kofofin masallacin ga masallata .
Lambar Labari: 3481194    Ranar Watsawa : 2017/02/02